Wasu amfanin lemon tsami a jiki:🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋

Wasu amfanin lemon tsami a jiki:

🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋
🍋 Lemun tsami na kashe kwayoyin cuta a baki da magance warin baki.

🍋 Lemun tsami yana maganin mura musamman a makoshi.

🍋 Lemun tsami yana daidaitawa da sassauta ciki ga wasu, Yana rage ƙiba sosai.

🍋 Lemun tsami na gyara jini musamman idan akwai guba a jinin.

🍋 Lemun tsami na ƙara inganta gakuwar jiki.

🍋 Lemun tsami yana tasiri akan cutar kansar mama ko ta maza ko kansar ciki.

🍋Lemun tsami Yana maganin ciwon ƙashi da naman jiki da gaɓoɓi duk yana taimakawa.

 🍋 Yana da amfani sosai ga lafiyar mata musamman gyara fatan jiki.

🍋 Yana kara hasken jiki da fata.

🍋 yana da ɗanɗanon da ake so a baki da ke da lafiya sosai ga jiki.

Sai dai idan ka san kana fama da ulcer to ka kiyaye shi!

🍋🍋* Yadda ake haɗawa ka samu ruwan ɗimi da safe kafin karyawa, sai ka matse aƙalla guda ɗaya a cikin ruwan ɗimin sai ka sha! Idan kana da zuma ka haɗa sai ya fi bada Ma'ana sosai.

🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋
Share sirrin rike miji

Post a Comment

Previous Post Next Post