TAMBAYA DAGA MEMBER

TAMBAYA DAGA MEMBER
Slm Dr Dan Allah ka boye sunana na 
Shin da gaske mace zata iya daukar ciki Koda namiji beyi releasing a cikin jikinta ba kwana bakwai da gama haila zata 
Wai da gaske idan yayi releasing kusa da Virgina akwai possibility na daukar ciki.

AMSA

Koda mijinki ya sanya mazakutarsa a cikin al'aurarki, ba zaki iya daukar juna biyu ba matukar bai zuba miki ruwan maniyyinsa a cikin al'aurar ba. Dalili shine 'ya'yan maniyyinsa ne zasu kyankyashe kwan haihuwarki. Kenan idan matukar ba'a sami haduwar 'ya'yan maniyyinsa da kwan haihuwarki ba, to, babu maganar daukar juna biyu.

Post a Comment

Previous Post Next Post