ice candy

*ice candy*
*Abubuwan buqata*
*Ruwa*
*Condensed milk*
*Madarar gari*
*Cornstarch*
*Sugar*
*Colors*
*Flavor*

*Yadda zaki hada*
*Zaki dora ruwa a wuta iya adadin da kike so idan ya dan fara zafi saiki sugar ki barshi zai narke sannan zai qara yin zafi saiki saka condensed milk, ki dama madarar gari itama da ruwan kadan ki zuba ki gauraya*

*Sannan ki kawo cornstarch ki damashi da ruwa ki zuba aciki har sai yayi kauri kamar kunu saiki sauke ki saka flavour ki gaurauya*

*Ki raba kamar kashi hudu koh uku saiki saka colors din da kike so a kowanne ki gauraya sannan ki qulla a leda, idan kika zuba wannan kalan da farko saiki sake zuba wani kalan haka dai duka kalolin, ki qulle ki sakasu a fric yayi qanqara*

Post a Comment

Previous Post Next Post