cucumber and moctail juice

CUCUMBER MOCTAIL JUICE
@ AMEE'S KITCHEN
Ingredient
cucumber
sprit 
Sugar(syrup)
Lime
mint leaf
     Method
xaki fere cucumber dinki ki yayyanka sai ki juye a blender,ki xuba sugar a tukunya kisa ruwa ba me yawaba kisa mint leaf ki tafa sai ki tace cucumber a roba ki juye sprit gora daya babba,sai ki sa sugar yadda kike aon xaqin kisa a frigde......Enjoy
Written by Amina Muhammad babayo.ina da whatsapp group wanda nake koyar d kalolin.drinks snacks da abinci me so ta min magana in bada contact dina ngd.

Post a Comment

Previous Post Next Post