Danbun cous cous

(Ramadan kitchen day 1)*
😋😋😋
DANBUN CUS CUS🫕🫕🫕🫕
Abubuwan da ake bukata
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
1.half Couscous
2.Oil 4tbspoon
3. Albasa
4. Atarugu
5. Tattasai
6. tin Gyada
7 zogale
8.Gishiri half tbspoon
9.Magi
🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙
*Yanda zaki hada👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳*
Step 1
Dafarko zaki wanke kayan miyanki kiajiye agefe, kidakko gyadanki kidaka, kidakko xogalenki ki wanke, kowannane kiajiyeshi a roba daban, sai kiyanka albasa sai maginki kifarfasa.
Step 2
Zakisama rubber mai fadi kizuba couscous dinki, sai kikawo kayan hadinki dakika yayyanka Kika daka dukakizuba, kiyanka albasa kizuba akai sai kikawo manki kizuba.
Step 3
Saiki zuba shi a stiming pot marsa shi Kuma Sai kijuya shi sosai, sai kikawo tukunyanki kizuba ruwa kadan saikisama murfin tukunya karami kisaka acikin tukunyan dazaki dafa couscous dinki, saikisama leda kizuba hadin couscous dinki aciki.
Step 4
Saiki daure kisa atukunya kidaura a wuta harsai ya turaru yayi tubusShikenan saikisauke kinkammala couscous dinki acidadi lfy.

Post a Comment

Previous Post Next Post