lemun Tsamiyya

LEMUN TSAMIYYA
          (TAMARIDN JUICE)

              Kayan hadi:-
•Tsamiya
•Suger
•Kanunfari
•Citta
•leman tsami
 
 
                      Yadda Ake Hadawa
                    Dafa suger da ruwa barshi ya huce.dafa tsamiya da ruwa,kanunfari da citta har misalin minti 30.tace tsamiyar abarshi ya huce yayi sanyi.
Matse leman tsami a kuma yanka guda biyu yankan fadi.hada dafaffan suger acikin tsamiya zuba leman tsami da kuma wanda aka yanka a cikin jug.asaka cikin frig(Refrigerator) yayi sanyi sosai kafin sha.zaka zuba ruwa dai dai tsamin da kakeso kafin sha.

Post a Comment

Previous Post Next Post