TuWon semovita da miyar egusi

TUWON SEMOVITA DA MIYAR EGUSI

 TUWON SEMOVITA

🍛 SEMOVITA

YADDA ZAKI HADASHI

Dafarkoh zakisamu ruwa kikimanta yadda zakiyi yawantuwon sai ki dorah ruwa awuta idan yatafasa sai ki kidan rage ruwan tafashshe ki awani mazubi sai ki samu garin SEMOVITA ki kidinka zubawa kina tukawa idan yayi yadda kikeso sai kizubah ruwan sauran ruwanki kidaddanna da muciyah ruwan yashiga koh Ina sai kirufe shi yaturara sai kisake tukawa sai kikwashe shi SHIKENAN KINGAMA

Note : wasu suna talge ammana marar talge yafi yin kyau sosai zakiga TUWON yayi kyau sosai

MIYAR EGUSI

🍛 EGUSI
🍛 Nama
🍛 Man kaza (optional)
🍛 Ganda
🍛 Kayan ciki (optional)
🍛 Kifi sukunbiya 
🍛 Attaruhu
🍛 Albasa
🍛 Ganyan ugu
🍛 Seasoning
🍛 Spices

YADDA ZAKI HADASHI

1 Kigyarah namanki gabadaya har Ganda kitafasasi da kayan kamshi irinsu bay leaf , cumin, garam masala, rosemary, sauransu ( suna Hana Karni koh kadan ga kamshi Mai dadi da karah armashi)da kayan dandano 

2 Sai kisamu attaruhu da Albasa ki gyarah ki markada 

3 sai kisamu tukunya kizubah manja koh Mangyada sai kizubah kayan miyanki da garin EGUSI kisoyasu sosai zakiga yahade jikinsah (amfanin soyashi shine zakiga yayi washar,washar dashi)

4 sai kizubah namanki da sauran ruwan namanki aciki sai kikarah ruwa kizubah kayan kamshi da kayan dandano idan takusayi sai kizubah Ganyan ugu da kifinki sukunbiya soyayye aciki idan takarisah sai kisauke SHIKENAN KINGAMA

Note: Zaki,iyah cintah dakowani irin tuwone

Post a Comment

Previous Post Next Post