AYA,DABINO DA KWAKWA

AYA,DABINO DA KWAKWA

Aya misalin yawan gwangwanin madara ta peak guda,dabino ka cika hannunka na dama a matsayin ma'auni,kwakwa qwallo daya zaka fashe sai kayi blending nasu ka tace ka sha cup daya a kullum , kada ka sa sugar kada ka sa Zuma kada ka sa madara kada ka sa flavour, ka sha a yanda ka hada natural drinks ne very healthy.

Na siyarwa baya da garanti domin kayan flavour da zaqi ne suke saka mashi wanda illa ce,ka da ka kara komai a ciki Dan haka ka hada da kanka ko ka sa matarka ta hada maka.

Amfaninsa 

1.Neman karfin sha'awa

2.Samun ruwan maniyi

3.Maganin kasala da yawan gajiya.

4.Maganin rama wacce bata dalilin ciwo ko jinya ba.

5.Karfin jiki da kuzari.

6.Maganin zafin ciki da tashin zuciya.

7.Maganin rashin cin abinci 

8.Masu low sperm count da motility

9.Wankin ciki daga cushewa

10.Karin ni'ima ga mace mai bushewar gaba

11. Mace mai shayarwa zata samu ruwan nono mai yawa mai lafiya.

12.Namiji ya sha bayan an kammale saduwa nan take za a maida abunda ya zuba.

13.Mai neman karfin kokolwa ya zanka sha zai yi mamaki.

14.Mai neman jini da ruwan jiki masu lafiya.

15.Namijin da ke shirin yin aure ya zanka sha kullum wata biyu kamin auren zai yi mamaki idan an yi aure domin da yardar Allah za a yi saurin samun juna biyu.
16.Samun bacci da hutu mai dadi a jiki.

Wallahi wannan yafi a sha maltina ko cocacola,ko duk wani kayan sha na zaqi na roba kona kolba.

Masu Neman magani garanti a nememu wlhy zaku yaba zaku gode ba cuta ba cutarwa.

Post a Comment

Previous Post Next Post