KADAN DAGA AMFANIN RUWAN KWAKWA

KADAN DAGA AMFANIN RUWAN KWAKWA
🪴  Yana saukar da hawan jini 
🪴  Yana Saukar da Sugar jikin Mutum
🪴  Yana Taimakawa Bugawar Zuciya
🪴  Yana Magannce Kidney Stone
🪴  Yana gyara Fata tayi kyau
🪴  Yana kara Tsawo  gashi yana Kashe Kuraje.
🪴  Yana Taimawa Jiki da Garkuwa da kamuwa da cuta

Yana da kyau mu rika shan Ruwan Kwakwa yana da Amfani matuka ga Lafiya 

Allah yabamu Lafiya Ameeen
   .

Post a Comment

Previous Post Next Post