Illar ‘Tiktok’ Ga ’Ya Mace !

Illar ‘Tiktok’ Ga ’Ya Mace !


Yau she Surar jikin ki ya zama mahaɗin isar da saƙo? Miye Amfanin isar da saƙon da ze zama sanadiyar sa wasu sun saɓa ma Allah? Kisan cewa a matsayin ki na ’Ya mace Surar jikinki ba abin tallatawa bane a cikin gidanku bare shafukan ‘Social Media’ wurin da bashi tsafta ko kaɗan‚ ke kuma a wurin ne zaki yada Zango domin tallata Surar jikinki domin samun ‘Followers’ a matsayin ki na halitta mai tsafta? Kinsan cewa wannan Surar naki fitinace da take fitininar da al’umma in a tallatashi a Muhallin da bai dace ba? Kinsan adadin mutanen da suke yabon Surar jikinki a kafar ‘Tiktok’ in ki sake ‘Video’ ? Kinsan adadin mutanen da suke kallon ‘Vedion’ ki domin yana kwantar musu da sha’awa? 
Magana nake da Matan dasu fitar da kansu daga cikin jerin mata‚ domin ko wata Halittar da ba mutum ba‚ basa aikata Irin wannan aikin domin basu da Hankali‚ ke kuma kina da Hankali kinsan abu me kyau kinsan mare kyau‚ kinga ashe  kin zama tsaiɗaniyar kanki tunda kin hana kanki bin

Post a Comment

Previous Post Next Post