KO KASAN DUK WATA CUTA INDAI TA JINI CE GANYAN ZAITUN NA WARKAR DA ITA ACIN LOKACI DA IKON ALLAH?

KO KASAN DUK WATA CUTA INDAI TA JINI CE GANYAN ZAITUN NA WARKAR DA ITA ACIN LOKACI DA IKON ALLAH?

Ganyan zaitun cukali 1 aruwan zafi da safe bayan awa 1 sai aci abinci haka ma da dare kullum har zuwa sati 2 zuwa 3 ana iya warkewa Daga:-
Ciwon Qoda.
Ciwon Hanta.
Ciwon sugar.
Ciwon hawan jini.
 Sukace idan kasha daga karfe 6:00am sai Kuma 6:00 pm to zaka waraka dagan duk  cutukan jini.wato (virus infection)

Saida babban malamin Nan Abu Marwan Andalusia yace Wanda yafishi shine Wanda Annabin Rahma s.a.w yace yana warkar da manyan cututtuka 7.

Wato itace Kistun Hindi albahari(Alhindi) malamai sunce ba ana nufin yafi zaitun bane saidai awajan karfin warkar da CUTA acikin kankanin lokaci.

Danhaka Malami Abu Marwan yace tundaga Nan bai taba kwana baisha Kistun Hindi cukali 1 acikin ruwa ba ,Kuma yace ya shekara 80yr bai taba ciwon kwana 3 ba .

Jama wllh munyi sake wajan anfani da magungunan Islama masu warkar da cututtukan da turawa basu da maganin su.

Amma acikin cutuka guda 7 Ibn Qaimin ya kawo yace :-

Tana bata duk WATA CUTA ta sihiri.
Da duk cutar data shafi Mara,mafitsara,Al aura na mata da Maza.
Shan shi acikin NoNo Rakumi yana maganin cutar Mahaifa.
Shan shi aruwa yana maganin rikicewar Al ada.
Asha shi sau 2arana yana magance cutukan Hanta.
Shan shi yana taimakawa mutum kara karfin garkuwar jiki ta inda zai iya yakara cutuka.

Ayanzu kahan wadannan magungunan Islama inkaje kasashen turawa zaka rinka samun su sbd anfanin da suka gano suna dashi

Post a Comment

Previous Post Next Post