ABUBUWA GUDA TALATIN ( 30 ) DA AKA HANA MATA AIKATA SU

ABUBUWA GUDA TALATIN ( 30 ) DA AKA HANA MATA AIKATA SU

1- An Hana Mata Qarin Gashi

2- An Hana Mata Gyaran Gira

3- An Hana Mata kankare hakori

4- An hana Mata Fesa Turare Mai Karfi su Fita waje

5- An Hana Mata Qin kwanciya da miji lokacin da ya neme ta

6- An Hana Mata tona Asirin Miji

7- An Hana Mata yin azumin Nafila ba tare da izinin miji ba

8- An Hana Mata kyauta da kayan miji ba tare da izinin sa ba

9- An Hana Mata Sabawa Miji

10- An Hana Mata neman miji ya saketa babu dalili

11- An Hana Mata butulcewa Abokanan Zamanta

12- An Hana Mata kebanta da Ajnabi a waje daya (Ajnabi shine wanda ba muharramin ta ba)

13- An Hana Mata kallon Ajnabi

14- An Hana Mata Gaisawa da Ajnabi

15- An Hana Mata kamance-ceniya da maza

16- An Hana Mata kallon Al'auran Mace yar uwarta

17- An Hana Mata yin Tafiyar kwana uku ba tare da muharrami ba

18- An Hana Mata Fita daga gidan miji ba da izinin sa ba

19- An Hana Mata yanke Zumunci

20- An Hana Mata kuru-ruwa lokacin Musiba ko yaga tufafi

21- An Hana Mata gulma

22- An Hana Mata gaba da yar uwarta

23- An Hana Mata raka Gawa Makabarta

24- An Hana Mata yawan ziyartar Qabari

25- An Hana Mata zuwa wajen bokaye da yan duba

26- An Hana Mata yawan tsinuwa

27- An Hana Mata azabtar da baiwarta

28- An Hana Mata cutar da kishiyar ta

29- An Hana Mata yin Takaba ga wanda ba mijinta ba

30- An Hana Mata yawan rantsuwa:

Allah Ka Bamu Ikon gyarawa

Post a Comment

Previous Post Next Post