Slm maganin zubar jinin al,ada anyi anyi yaƙi tsayawa?
______________________________________________
W/Salam
Amsar wannan tambaya gata kamar haka:
************************************************
Iri wannan matsala akwai mata masu yawa waɗan da ke fama da irin wannan matsala,don haka akwai wata hanya simple mai saukin gaske.
Koma dai wacce irin matsala ce tajawo wannan matsala na wannan zubar jinin, abinda za'ayi kawai za'a samo bayan itacen tawatsa sassaken ko garin sai arika tafasawa da jar kanwa yar kaɗan,bayan andafa sai atace sai ana shansa bayan yahuce,akalla arana kamar sau biyu insha Allah da iznin Allah da kuma amince warsa cikin kwana biyu zuwa uku zai tsaya.
Wannan abune da aka jarrba babu babu adadi,kuma Wannan abun sahihi ingantaccen maganine da ikon Allah.
Akwai kuma wata hanya bayan wannan za'a samo swan water roba 5-7 ruwan zam zam 5-7 kowanne za'a rage ruwan swan din ta yadda za'a zuba wannan ruwan zam zam ɗin,ko kuma kowanne kalar ruwan roba kawai zai yi insha Allah.
Bayan an rage za'a juye wannan ruwan zam zam roba ɗaya a kowace robar faro din ɗaya sai asanya gishiri kaɗan,kanwa kaɗan.
Sai abi ɗaya bayan ɗaya na wannan robar faro ayi masu ruqya acikin su.
To abinda ake bukata mai wannan matsala na zubar jinin zata shanye roba ɗaya kullum daga safe zuwa dare.
Kuma duk sanda kikasha zaki mike tsaye na mintiuna 15 koma aiki zakiyi dai to kada kizauna sai bayan minti 15 shima kafin kwana 5 insha Allah wannan jinin zai tsaya insha Allah.
Ko kuma ayi amfani da maganin mu formula 9 da kuma Formula 8 za'a samu waraka da iznin Allah.
Allah maɗaukakin sarki mai jinkai da rahama zai aiko da rahamar sa da afuwar sa insha Allah.
Allah taala yamana rowar ciwo yawarkar da marasa lafiyamu gida da asibitoci Allahumma ameen.