UWARGIDA KO MAIGIDA:DON SAMUN KARFIN MAZAKUTA KO RASHIN TASHINSA:

UWARGIDA KO MAIGIDA:

DON SAMUN KARFIN MAZAKUTA KO RASHIN TASHINSA:

 kuna iya taimako juna:

abinda yasa ban saka post dina cikin sauran post ba saboda amfani sa:

 uwar gida kina iya taimakawa miji ko inda ka duba Allah ya amfanar damu.

 wanda yake fama da matsalar raunin mazakuta ko rashin tashinsa sai ya samu:

❛ kusdul hindi cokali daya da rabi(1.5).
❛ garin habba cokali daya(1).
❛ garin kanunfari cokali daya (1).

sai a kwaba da ruwan zuma mai kyau cokali hudu (4) sai a rinka sha.

  amma inda kana neman wanna kayan hadin kana iya zuwa ISLAMIC MEDICAL CENTER 

 domin samu sauran kayan da kakeso inda kana kunya kana iya tura uwar gida amma dan Allah ka kiyaye kada yara su sha.

   MAGANIN KAIKAYIN GABA NA MATA:

 A NEMI:

Garin HULBA da gishiri a dafa sannan idan ya dan huce a zauna a ciki at least 30m.

  SHARE :🌿 DOMIN WANNA MATSALA TA DAMU MAZA DA YAWAN GASKE.

MATA KUNA IYA TAIMAKON MAZA DA WANNA:

SHARE 🌿

Post a Comment

Previous Post Next Post