YADDA TSAWON ZURFIN FARJI YAKE "Masana sun tabbatar da cewa farjin duk wata mace zurfinsa na kaiwa inci 3 zuwa 7 wato kimanin 7.6–17.7 a ma'aunin

YADDA TSAWON ZURFIN FARJI YAKE
      "Masana sun tabbatar da cewa farjin duk wata mace zurfinsa na kaiwa inci 3 zuwa 7 wato kimanin 7.6–17.7 a ma'aunin  centimeter kenan.

 Wannan yasa hannun na iya shiga farjin mace.
Duk da wannan tsawon da farjin mace ke dashi mai yasa kuma wasu matan suke kokawa akan sukan ji zafi ko ana zunguran mahaifar su idan ana saduwa dasu?
             Azzakari inci 3 ne zuwa 6 tsawonta  idan ta mike. Don haka duk tsawon azzakarin da zai dara tsawon gaban mace dole ne ya rika taba mata mahaifa tana jin zafi.
Shi farjin mace bai da matsala da abu mai fadi, amma abu mai tsawo yana wahalar dashi. Ku rabu da abunda kuke kallo a Fina finai na batsa. Wannan kawai suna yi ne domin shirin su da neman kudinsu.

Farjin mace zai iya daukan abu mai fadi da kauri lafiya lau, amma idan tsawon abun yayi yawa zai iya cutar da mace.
Duk kuwa da akasarin mata suna son jin azzakari ya shigesu sosai, wannan ba yana nufin ya kure musu zuwa mahaifa bane. Sai dai domin ya zunguro musu kurtun gidan dadi wato GSPort dinsu.
         Don haka duk wani yanayin saduwar da zai sa a shige mace sosai muddin ba a bita da hankali ba dole a ji mata ciwo a cikinta. Amma shi abu mai kauri zai kara mata fadin gabanta ne kawai bayan wasu kwanaki zata warke da dawo daidai da wannan abun. Amma shi abu mai tsawo da ya wuce zurfin gaban mace illa yake mata sosai don haka maza masu tsawon gaba su rika la'akari da cewa tsawon gaban nasu ya zarce tsawon da farjin mace yake.
Gaban mata yana bambam ta ne kawai ta wajen Dantsakansu (Clictories) da kuma libia wato bakin kofar da yake zagaye da farjin mace. Ko wacce da irin nata kamar yadda azzakarin maza suke a tsawo da kauri hakan nan suma na matan yake. Amma wajen zurfin gaban mata duk iri daya ne.
Don haka duk macen data san azzakarin mijinta ya wuce zurfin gabanta, yana cutar da ita, ta daure tayi masa magana. Su kuma mazan su sauya yanayin da suke kwanciya da matan nasu domin kaucewa hakan.

Post a Comment

Previous Post Next Post