*TAKWACE MANI MIJI* ✭✭▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀*sau daywa hakan yana faruwa da wadansu matan saboda tsabagen sakacinsu har wasu matan daban su kwace masu mazaje ta hanyar finsu* *abubuwa kamar haka*

✭✭ *TAKWACE  MANI  MIJI* ✭✭

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*sau daywa hakan yana faruwa da wadansu matan saboda tsabagen sakacinsu har wasu matan daban su kwace masu mazaje ta hanyar finsu*

         *abubuwa kamar haka*

═══════════════════
☛ *iya tarairaya da lallashi*
☛ *shagwaba*
☛ *nuna masa so da kauna*
☛ *iya tattalin miji kamar jinjiri*
☛ *tafiki iya nuna masa rayuwa aure kala daban daban*
☛ *tafiki iya maida miji dan gata*
☛ *tafiki yawan wanka akai-akai*
☛ *tafiki iya sa kaya masu daukar hankalin miji*
☛ *tafiki sanin launin kaya masu kyau*
☛ *tafiki fesa turare mai dadi mai sanyin kamshi*
☛ *tafiki shafa mai a jiki mai kamshi da safata laushi*
☛ *tafiki iya kallo mai daukar hankali*
☛ *tafiki iya salon kwanciya iri daban-daban*
☛ *tafiki iya yiwa miji sumba(kiss)*
☛ *tafiki iya magana da miji cikin natsuwa da sanyin murya*
☛ *tafiki iya kalamai masu dadi da wanke zuciya*
☛ *tafiki iya wasa da dariya da miji cikin ladabi*
☛ *tafiki iya murmushi mai dauke hankali* 
═════════════════════

yake ya'uwa wadannan
duka abubuwane da idan kika bari wata tafiki dasu to ko
shakkak babu zata kwace maki miji.

idan muka ce wata zata iya kwace maki miji muna nufin cikin
yan'mata ko zawarawa dake shigowa gidajenku wadanda zasu
iya kasancewa yan'uwa ko kawaye ko kuma matan da miji zai iya haduwa dasu wajen aiki ko sana'arsa.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

Post a Comment

Previous Post Next Post