MAGANI A GONAR YAROBincike yatabbatar da Amfanin Rake a jikin Dan Adam kamar haka

MAGANI A GONAR YARO

Bincike yatabbatar da Amfanin Rake a jikin Dan Adam kamar haka:

1- Rake Yana maganin cutar HANTA. 
2- Shan Rake Yana Maganin CIWON KODA.
3- Shan Rake Yana Saukar da ZAZZABI.
4- Shan Rake Yana Maganin Matsananciyar MURA.
5- Shan Rake Yana Saukar da HAWAN JINI.

Domin Shi sukarin da yake cikin Rake Yana dauke da sinadarin FOLIC ACID
6- Yana da amfani ga namiji me matsalar Zafin Fitsari. 
7- Haka kuma yana da matukar muhimmanci ga mace mai juna biyu.

Dan Allah Yan uwa kuyi Sharing Dan Yan uwa Musulmi su amfana.

Post a Comment

Previous Post Next Post