Idan bakya Releasing ki jarraba na kwana 5 Zaki Sha Mamaki, Haka in kina da Karurar Bushewar GABA Ki jaraba Zaki Ga Abin Mamaki

MATA KU DENA KASHE KUDADENKU WAJEN SAYEN MAGUNGUNAN MATA KUZO GA WATA HANYA ME SAUKI KUMA VERY ORGANIC AND NATURAL ABUBUWA ZAKI YI AMFANI DA SU 

http://www.maganiagonaryaro.com.ng

IDAN KINA SO KI WANKE DATTIN MARARKI KUMA RUWAN NI'IMA YA DINGA SAKKOWA A FARJINKI GA ABINDA ZAKI NEMA GUDA 10 CIKIN SAUKI BA WAHALA

1- danyen Ganyen Mangoro🍃🥭 Guda 7
2- Tsohuwa Tsamiya (Tamarind) 🫛 Guda 7 
3- Danyar Chitta (Ginger)🫚 Guda 3
4- Kwallayen Tafarnuwa🧄 Guda 2
5- Albasa🧅(Onion) Ki Yankata Rabin Ake so 
6- Kankana +Watermelon Yanka Daya kaman Tafin Hannu🍉 
7- Kwakwa (coconut)🥥 Rabi
8- Dabino Guda Guda 11 a Cire Kwallon da dattin ciki
9- Rake Mekyau Ko koren Rake ko Bakin Rake (Sugarcane)  Kaman Yanka Yanka Daya mekyau me ruwa sosai amma

10- Ruwa me tsafta Daidai Misali Pure water Guda 4

Se ki Wanke su Sannan Se ki Hada ki Tafasa su Da ruwa Zaki ga ya Dawo Kaman Jikon Tsimi 

Se ki Tace shi, Se ki aje ruwan a Flask, ki Debi Kofi Daya ki Shanye, In kk Sha ba a so ki mike tsaye, ana so ki zauna ki Bude kafafunki a zaune Tsawon Mintuna 15 kafin ki cigaba da sabgoginki

Kar ki Zubar da Diddigar bayan kin tace  ki ajeta ki shanya ta bushe Se ki nemi Muski fari Mekyau Se ki Chakuda a ciki yadda Kamshin Zai kama wannan Diddigar Se ki Dinga Turara Gabanki da shi like safe da yamma in ba hali Kuma Sau Daya ga Yini 

Idan kika Jarraba wannan Zaki Sha Mamaki Kuma Zaki Samu Lafiyar Mara, Lafiyar Ni'ima, Kuma Vaida side effects, 

Idan bakya Releasing ki jarraba na kwana 5 Zaki Sha Mamaki, Haka in kina da Karurar Bushewar GABA Ki jaraba Zaki Ga Abin Mamaki 

Wannan Hadi gashi dai Baida wahala Amma aikin da yake yi a jikin mace Ya wuce Tunanin me tunani 

Ku Dena kashe Kudadenku wajen sayen Maganin Mata Ku jarraba wannan Hanya me sauki Zaku min Godiya sosai

Kiyi sharing Zuwa groups Groups inshaaAllah Zaki Sami Lada me yawa

Sadaukarwa DAGA KAMFANIN MAGANI A GONAR YARO HERBAL 🌿 NIGERIA LIMITED

RUBUTAWA; ABDURRASHID ADAMU DANBAIWA ✍🏻

📱08060606050📱

Post a Comment

Previous Post Next Post