Alhamdulillahi AlhamdulillahiMaganin Zazzabi (Fever) asauwaqe Magani Agonar Yaro Amma Baisaniba Wannan ganye dakuke Gani Shi ake kira da Dorawar Bature A yaren Hausa

Alhamdulillahi Alhamdulillahi
Maganin Zazzabi (Fever) asauwaqe
  Magani Agonar Yaro Amma Baisaniba 
Wannan ganye dakuke Gani Shi ake kira da Dorawar Bature A yaren Hausa 
Plantboyen Flower Ayaren Bature 
Yadda Ake sarrafashi shine 👇
Dafarko bayan kasamo shi zaka zage shi kawanke Sannan katafasa shi da Ganyen shayi yadahu Sosai Sannan ka tace shi kasamas Suger 
Sannan aringasha kadan kadan insha Allah za asamu saukin Masassarar 
Allah kabamu lapiya

Post a Comment

Previous Post Next Post