ALBARKA ISLAMIC CHEMIST FUREN AYABA 1-HAWAN JINI

ALBARKA ISLAMIC CHEMIST 

FUREN AYABA 

1-HAWAN JINI :
Asami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba Adafa su su dahu Sosai 

A Sha Qaramin Kofiya 20cl da safe bayan An Karya a dau lokaci ana Sha 
Zaa Rabu da Hawan Jini da Yardar Allah Komai Hawan Shi Komai Dadewar Shi

2-CIWON SUGA 

A Sami Furen Ayaba da Danyar Ayaba Guda daya dafa a na Karyawa da Rabin Babban Kofi 30cl Kafin Aci Komai Ayi Sati 8 ana Sha
Zaa Rabu da Ciwon Suga Gaba daya da yardar Allah

3-TSAKUWAR QODA
Adafa Furen Ayaba Asha Babban Kofi Safe da yamma 
Zaa Fitsarar da Tsakuwar QODA

4-CIWON SIKILA
Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai Gamai Ciwon Sikila
Nasa ya Rabu da Ciwon Gaba daya

5-H.I.V. CIWO MAI KARYA GARKUWAR JIKI
Mai dauke da Ciwon Sida (Qanjamau) Idan Yana Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai
Garkuwar jikin shi Bazata Karye ba,
Amma baya Maganin Warkewa daga Chutar

6-HAKI
Mai Fama da Matsalar Haki Ya dafa Furen Ayaba da Yan Qananan 'Ya'yan Ayaba da ba suyi Qwari ba, Asha Sau 3 Kwana 3
Zaa Sami Lafiya da Yardar Allahu

7-SHAQUWA

Adafa Furen Ayaba da Garin Tafarnuwa Cokali Daya, Asha Sau Daya babab Kofi Kwana 7
Zaa Warke da Yardar Allah

Post a Comment

Previous Post Next Post