𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗜𝗡 𝗬𝗔𝗟𝗢 𝗔 𝗝𝗜𝗞𝗜𝗡 𝗗𝗔𝗡 𝗔𝗗𝗔𝗠****************************************Yalo yana kunshe da sinadarai masu yawa da jiki ke bukata, kadan daga cikin sinadaran sun hada da; Vitanim C, proten, iron, potassium, Vitamin B da sauransu.

𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗜𝗡 𝗬𝗔𝗟𝗢 𝗔 𝗝𝗜𝗞𝗜𝗡 𝗗𝗔𝗡 𝗔𝗗𝗔𝗠
****************************************
Yalo yana kunshe da sinadarai masu yawa da jiki ke bukata, kadan daga cikin sinadaran sun hada da; 
Vitanim C,  proten, iron, potassium, Vitamin B da sauransu.

              𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗜𝗡 𝗚𝗔𝗡𝗬𝗘𝗡 𝗬𝗔𝗟𝗢
              ****************************
Ganyen yalo yana maganin ciwon saifa idan aka tafasa aka tace arika shan kofi daya sau biyu arana zuwa kwana tara.

                 𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗜𝗡 𝗦𝗔𝗜𝗪𝗔𝗥 𝗬𝗔𝗟𝗢
                 ***************************
Saiwar yalo tana maganin ciwon koda idan aka tafasa aka tace arika shan rabin kofi sau biyu arana zuwa kwana bakwai.

                 𝗔𝗠𝗙𝗔𝗡𝗜𝗡 '𝗬𝗔'𝗬𝗔𝗡 𝗬𝗔𝗟𝗢
                 **************************
Cin  yalo yana da amfani sosai ga lafiyar dan adam, ga kadan daga cikin amfaninsa;

1. Yana karawa mata masu juna-biyu (ciki) lafiya, sosai.

2. Yana karawa ido lafiya don haka masu fama da matsalar da ta shafi ido ana bukatar surika cin yalo.

3. Yana dai-daita sukari ajikin dan adam, don haka masu fama da matsalar ciwon sukari, yana da kyau surika cin yalo .

4. Yana taimakawa masu fama da matsalar ciwon hanta.

6. Yana yakar kayoyin cutar  kansa.

7. Yana rage kitse marar amfani ajikin dan adam don haka masu fama da matsalar kiba sai su rika amfani da shi.

                           𝗞𝗔𝗥𝗜𝗡 𝗕𝗔𝗬𝗔𝗡𝗜
                           ****************
Muna neman shawarwari dangane da magungunan da muke saki akafafen sada zumunta na yanar gizo.
Muna bada magungunan da suka shafi lafiyar maza da mata yara da manya, Muna aika maganin kowacce kasa afadin duniya.
Don neman karin bayani ko bada shawa
rwari

Post a Comment

Previous Post Next Post