Alalan shinkafa

Gloden KITCHEN AND CATERING SERVICES🍔*

```ALALAN SHINKAFA ```

*Ingredients*

Shinkafa
Kwai
Magi
Curry
Attaruhu
Albasa
Mai

*Procedure*
Dafarko zaki samu shinkafa ki,gyarata kikaita a,berzo miki kamar zakiyi dambu seki wanketa kitirara kamar dambu bayan ta,dahu seki zubata amazubi me,kyau kibarta tasha iska 

Seki jajjaga attaruhu da albasa kizuba acikin mazubi me,kyau seki saka magi da curry aciki seki fasa kwai kikada kiqara yayyanka albasa sliced sliced aciki seki zuba mai kizuba wannan shinkafar aciki kijuya seki zuba acikin leda 

Kidora ruwa acikin tukunya bayan ya tafasa seki zuba aciki kamar yadda ake dafa alala haka zaki dafata
Enjoy😋😋😋

*SIGN BY ALL ADMINS*

```OUM AMNER
OUM ASHRAF
OUM AMAN```

Edit❎
Share✅
Comments✅

Post a Comment

Previous Post Next Post