banana milk drink

BANANA/MILK DRINK 🍸 
*Ayaba
*Madarar gari
*Kankara
*Sugar 

Idan kika bare ayabar sai ki sa a blendar da dan ruwa kadan ki markade ta.sai ki zuba madarar gari a kai ki kara dan ruwa yanda zai ki saka sugar, kankara, ki juya.
✍ recipe by Ms_tasty_cuisine&more

Post a Comment

Previous Post Next Post