potatoes and vegetables soup

POTATOES VEGETABLES SAUCE
*Dankali 
*Carrot 
*Peas 
*Green pepper 
*Cabbage 
*Mai 
*Kaza ko koda.

YADDA ZAKI HADA:

Zaki sa mai kadan a tukunya,ki sa dankali, carrot,peas,koren tattasai da albasa,ki sa kayan kamshi da kayan dandano,ki dora a kan wuta.idan ya dan dahu sai ki zuba kabeji da dafaffiyar koda koh kaza, ki juya ki barshi ya karasa dahuwa, amma kada dankalin ya farfashe,sai a ci da shinkafa ko cous_cous.
 ✍ recipe by 

Post a Comment

Previous Post Next Post