*Sauye-sauyen da ke shafar samari
da ‘yan mata a lokacin balaga*
*tsawo da nauyi na karuwa, kuma jijiyoyi
(muscles) na bunkasa
*al’aura na kara girma
*za a iya haihuwa
*murya na kara zama babba
*abubuwan da ke samar da sinadari a jiki (glands)
zasu kara aiki, kuma zasu iya sa kuraje
*sinadarin da ke samar da zufa ko kuma gumi zai
kara yawan zufar, da kuma warin ta
*gashi zai fara fitowa a karkashin hamata, da
kuma gashin zaza
*mai yiwuwa rai ya rika baci nan da nan
*mai yiwuwa a ji ana sha’awar daya jinsin, ko
kuma jinsin ka
*watakila kuma a kara farga da dangantaka
tsakanin namiji da mac *Sauye-sauyen da suka shafi
‘yan mata*
*nonuna na kara girma, kuma mai yiwuwa su rika
ciwo a lokacin
*kan nono na kara fitowa
*kugu na kara girma
*al’aura na kara girma, kana kwayayen nan biyu
(ovaries) zasu fara samar da kananan kwayaye
*idan balaga tayi nisa, a lokacin sai a fara al’ada
Sau
[3/8, 11:39 PM] +234 817 348 6304: *Sauye sauyen da suka shafi
samari*
*kirji da kafadu na kara fadada
*gashi zai fara fitowa a fuska da kuma watakila a
kirji
*azzakari da golaye na kara girma
*golaye zasu sauko cikin jakar kwalatai (scrotum),
sannan su fara samar da maniyyi
*mai yiwuwa ba zato ba tsammani azzakarin ka ya
rika tashi
*za ka yi kawowar (ejaculation) farko lokacin da
wani ruwa ruwa da ake kira maniyyi ya fito daga
azzakarin ka (wannan na iya faruwa a lokacin da
ka ke barci)
sauy
Tags:
TARBIYYA MUSULUNCI