Hanyoyin Hana daukar cikin na mata

*Hanyoyin hana daukar ciki na maza*
kwaroron roba (condom ko kuma capote): yana
kare maza da mata. An yi shi da roba marar kauri,
kuma wani kwaroron an shafa masa wani mai mai
kara sulbi, wanda ke kashe kwayoyin halittar da ke
cikin maniyyi.
Yadda za a yi amfani da shi: sai an bari
azzakarin ya mike ya yi gam tukuna kamin a sa
kwaroron robar, lokacin da za a sadu.
alfanun kwaroron roba: yawanci yana da saukin
samu, ba ya da wata illa a jikin dan adam, yana kare
mutum daga cututukan da ake dauka ta hanyar jima’i,
da kuma kwayar cutar HIV ko kuma VIH.
matsalar kwaroron roba: sai an yi amfani da shi
yadda ya kamata zai zama da tasiri; yana iya jawo
cikas a lokacin yin jima’i.

Post a Comment

Previous Post Next Post