MAGANIN AMOSANIN GABOBI, DA SANYI MAI RIQE BAYA KO, KWANKWASO DA DUK WANI NAU'IN CIWON JIKIN DA YA SHAFI SANYI :

MAGANIN AMOSANIN GABOBI, DA  SANYI MAI RIQE BAYA KO, KWANKWASO DA DUK WANI NAU'IN CIWON JIKIN DA YA SHAFI SANYI :
SHARE 🧄🧅🥓

1- A samu Albasa Babba, 🧅
2- da Tafarnuwa, 🧄
3- da citta danya. 🫘

A yayyanka kanana kanana a samu Roba mai murfi ko kwano Wanda iska bata iya  shiga ba. A zubasu a ciki,

A samu tafasashen ruwa azuba  a robar,

A barshi na tsahon  awanni 24 kwana 1 kenan,

Yadda ake sha

Ana shan rabin kofi da safe kafin a karya,
Rabin kofi da daddare kafin a kwanta bacci,

Wannan hadin yana taimakawa wajen rage kitse ga masu kiba, yana taimakawa a wajen karawa jiki lafiya da kuzari,

Allah Yadatar damu,

Kuyi sharing da al'umma dayawa su anfana,


Post a Comment

Previous Post Next Post