hanyoyin da Zaki bi don yaiwata gashinki yayi tsawo da Kuma hanashi zubewa

Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa.

1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki.
Duk macen da take son gashinta yayi yawa, kuma Yayi tsawo ya dinga sheki sai ki samo wadannan maya-mayan da Zan fadi.Man Habbatussauda

● Man Zaitun

● Man Kwakwa

Ki dinga shafa su a kowane lokacin.







2- Sinadarin Hana zubewar Gashi 
Duk matar da take son kar gashinta ya zube kuma taga yana Kara tsawo to ga dama ta samu, sai a samo wadannan maya-mayan da za a fada ta dinga shafa su sune:

✤ Man Gelo

✤ Man Basilin

Sai ki hadesu waje daya Kina shafawa kullum kina kitso dashi

Post a Comment

Previous Post Next Post