kosan funawa

**kosan fulawa**
Ingredient
Fulawa 2cup
Kwae 2
Kifi
Mae
Baking powder
Attarugu
Albasa
Kayan dandano
Kisamu muzubi  kisafulawarki kidansa gishiri da hoda kidama kibarshi tatashi idan tatashi saeki fasa kwae kicere Qayarkifin dakika silala, saekisa attarugu albasa kayan dandano kihada kisake damata, saekisa Mae awuta kinadiba kinasoyawa amma karkiyawaeta ruwa akwabin

Post a Comment

Previous Post Next Post