Yanda za a magancen zazzaɓin taifod da malaria da ganyen gwnda

Yanda za a Magance zazzabin Typhoid da Malaria da Ganyen Gwanda.

A sakamakon yanayi da damuna da muke ciki wanda akan samu yawaitar sauraye, wanda sanadiyyar haka jama'a suna kamuwa da ciwon zazzabin cizon sauro da kuma Typhoid.







Insha Allah wannan fa'ida tana magance matsalar Typhoid da Maleria cikin kankanin lokaci, kuma koda Typhoid din ya dade a jikin mutum zai fita da yardar Allah.







Alamomin Zazzabin Typhoid.
- Rashin cin abinci.

- Ciwon kai.

- Zazzaɓi ya kai digiri 104 na Fahrenheit.

- Rashin nutsuwa.

- Gudawa.

Privacy policy Terms Of Use Disclaimer Contact Us
 
 
 
 
Taskar Al'ummah
Main menu
Home
Mu koma kitchen
Series Videos
Gyara shine Mace
Shafin Ma'aurata
Pages
Privacy policy
Terms Of Use
Disclaimer
Contact Us

Kiwon lafiya
YANDA ZA A MAGANCE ZAZZABIN TYPHOID DA MALARIA CIKIN SAUKI
 Husnah03  06 April 2023  (0)

 





Yanda za a Magance zazzabin Typhoid da Malaria da Ganyen Gwanda.

A sakamakon yanayi da damuna da muke ciki wanda akan samu yawaitar sauraye, wanda sanadiyyar haka jama'a suna kamuwa da ciwon zazzabin cizon sauro da kuma Typhoid.







Insha Allah wannan fa'ida tana magance matsalar Typhoid da Maleria cikin kankanin lokaci, kuma koda Typhoid din ya dade a jikin mutum zai fita da yardar Allah.







Alamomin Zazzabin Typhoid.
- Rashin cin abinci.

- Ciwon kai.

- Zazzaɓi ya kai digiri 104 na Fahrenheit.

- Rashin nutsuwa.

- Gudawa.








Yadda cutar ke yaduwa
1. Kwayar cutar Salmonella ta typhi za ta kasance a makewayin gidan mai cutar. Idan ba sa wanke hannayensu da kyau daga baya, za su iya gurɓata duk abincin da suka taɓa. Duk wanda ya ci wannan abincin shima yana iya kamuwa da cutar.





2. Haka kuma, idan mai dauke da cutar ya riƙe abinci ba tare da ya wanke hannayensa yadda ya kamata ba bayan ya gama fitsari, zai iya yada cutar ga wani wanda ya ci gurbataccen abincin.







3. Mutanen da ke shan gurɓataccen ruwa ko cin abincin da aka wanke a cikin gurɓataccen ruwa na iya kamuwa da zazzaɓin taifod.Don magance wannan zazzabin sai a nemi wadannan abubuwan kamar haka

1. Ganyen gwanda 

2. Ruwa





Yadda za a hada:
Da farko za a samu ganyen gwanda guda daya kacal ruwa litre daya sai a tafasa ganyen gwandar da ruwan bayan ya tafasa a sauke a barshi ya huce, sai a kasa ruwan gida 3 asha kashi 1 safe 1 rana 1 yamma 1 dare,tsawon sati 1 insha Allah za'a dace.

Wallahu a'alamu

Post a Comment

Previous Post Next Post