Alfanun Ci Ayaba Ga Maza:
ππππππππππππππππππππππ
#Bincike
Ayaba tana cikin jerin kayan marmari da suka yi fice ga cimakan Danadam. Sai da mafiya yawan mutane sun tafi akan fahimtar mara lafiya ne yafi bukatart cinta.
Wasu masu lafiyan kuma suna cinta ne ba tare sun san alfanunta a likitance ba. Suna cine ko dai saboda sha'awa ko saboda ciki ya dauka.
Ayaba tana da matukar mahimmanci a jikinmu musamman ma mu maza, sai dai kadan daga cikin mune suka san hakan.
1: Karfin Kashi Da Wanke Hanta- Da yake Ayaba tana dauke da sinadarin potassium da yawa. Hakan yasa duk na mijin da yake yawan cinta zai kara masa karfin kashi da kuma tsaftace masa hantarsa inji masana.
Ganin yadda ita wannan sidarin na potassium ke fita daga mafitsaran mu, yawan cin Ayaba zai maye gurbin sinadarin calcium ya kuma inganta karfin kashi namiji baya ga wanke masa hanta da yake yi.
Sannan ita Ayaba tana kara lafiyar zuciya ga mai cinta. Saboda yawan sinadarin potassium da kuma karancin sodium a tare da ita. Hakan yasa take kara lafiyan zuciya ta kuma hana mutum hadarin kamuwa da ciwon hawan jini.
#bincike
2: Rage Shuga Da Bunkasa Garkuwan Jiki- dayake Ayaba na dauke da sinadarin Vitamin B6, hakan yasa yawaita cinta zai daidaita maka shugan dake jikinka ya kuma karawa garkuwan jikinka karfi. Inda zata maida wannan shugan na jikinka daga carbohydrates zuwa glucose. Sai dai ga masu ciwon shuga wasu likitocin na hanasu cinta gaba daya ko kuma su rage.
#bincike
3: Ayaba tana dauke da wani sinadari a jikinta mai suna tryptophan, wannan yasa idan namiji yana yawaita cinta zata samarmasa da wani sinadarin da ake kira serotonin nan take. Ita kuma mafaninta shine ta cirewa mutum damuwa daga zuciyarsa ta rika sashi annashuwa.
Don haka masana suka ce duk mai yawan cin Ayaba kullum cikin walwala yake.
Ganin yadda gajiyan jiki yake yawan sa mutane su rasa sinadarin potassium nan take. To cin Ayaba