SAURIN INZALI GA MAZA KO RELEASING A TURANCE.

SAURIN INZALI GA MAZA KO RELEASING A TURANCE.

Matsananciyar sha'awar yin jima'i. Idan mutum ya kosa yayi jima'i , fitinar sha'awarsa ko kamuwa da yawa zata iya sanya shi yayi saurin kawowa da zaran gaban sa ya shiga jikin mace ba tare da bata wani lokaci ba.

Rashin wasanni tsakanin ma'aurata kafin saduwa ta yanda macen zata iya fara biyan bukatar ta da wuri kafin maigida ya fara jima'i da ita ta gaba da gaba shima Yana Daya daga cikin musabbabin wannan matsalar.

Sauyin abokiyar saduwa/sabuwar amarya budurwa ko zawara.

Yanayin sabuwar abokiyar rayuwa, wato sabuwar amarya ga maigida nada tasiri ga kwalwar namiji, yana sanya namiji ya rikice ko É—imauce da É—auki wanda hakan zai sanya shi saurin kawowa. Bugu da kari, Binciken ilimi na kiyimiyya ya nuna cewa samun sabuwar abokiyar saduwa (mata) na sanya maniyyin namiji inganci da kyau fiye da nada wannan kan janyo Masa wannan matsalar.

AMMA KUSAN DUKKAN WADANNAN DALILAI BA MAGANI SUKE BUKATA BA ILLA SHAWARWARI.

ALLAH YASA MU DACE
DA FATAN KOWA YA TASHI LFY

Post a Comment

Previous Post Next Post