MATSALOLIN AL'ADA

MATSALOLIN AL'ADA

Lura da abubuwan da ake ci lokacin al'ada ko lokacin da take kara towa.

Rage cin gishiri don yana tara ruwa yakuma hanashi fita idan yayi yawa sai jiki yafara nauyi da kumburi.
A kuma guji cin soyayyun abubuwa kamar gyada, yaji, kayan filawa, naskofi, lemon kwalba, goro, koko, barasa (giya) da ire iren su, Don suna rikita lokacin alada.

A rika yawaita cin 'ya'yan itatuwa, shayi mai kyau don suna rage ciwon mara lokacin al'adar mace.

Mata Uwayenmu kuma yan lelenmu. Malan Mata sunyi wallahi hardai idan Allah ya hadaka da mai hannu da shuni 🥰🥰🥰

Post a Comment

Previous Post Next Post