A Adalci irin na MATA na ga:

A Adalci irin na MATA na ga:
A Adalci irin na MATA na ga:

1. Macen da ta shafe shekaru tana rigima da mijinta akan ba zai kara aure ba. A karshe bayan ya mutu ta auro wani a gidan gadon ýaýanta suna kwana a dakin marigayi.

2. Mace ta tada kayar-baya sai an saketa saboda miji zai kara aure. A karshe an saketan ta je tana fada da matar bazawarin da take son aura.

3. Mace ta kama miji da yar aikin gidanta amma ta hakura sun an ci gaba da zama. A karshe mijin ya je neman aure ta ce bai isa ba sai dai ya saketa.

4. Mace ta hana miji kara aure saboda kishi. A karshe ta shiga bi boka saboda wanda zai auri yar da ta haifa yana da mata mai kishi.

A adalci irin na MATA wanne ka sani?

Post a Comment

Previous Post Next Post