ZUCIYA TA KASU KASHI UKU:1. Zuciyar Imani - Tsoron Allah da bauta wa Mahalicci.

ZUCIYA TA KASU KASHI UKU:

1. Zuciyar Imani - Tsoron Allah da bauta wa Mahalicci.
2. Zuciyar Munafunci - Fuska biyu. Wani lokacin su dan yi tunani, wani lokacin Munafurci ya rinjaye su. Galibi ba sa tsoron Allah. Wani lokacin su mutu suna Munafurci, amma idan suka yi sa'a, za su iya muyuwa da imani.

3. Zuciya Mai Kaushi: Irin zuciyar da ke ta taurin rai (irin ta Kafurci) busasshiya, wadda ba ta karbar Imani, tausayi da tsoron Allah. Galibin masu wannan zuciyar ba su cika yin Imani ba, saboda cikinsu ya cika da mugunta, keta, kiyayya, rashin tsoron Allah, rashin ibada, rashin tausayi, rashin yafiya, uwa uba, LAFURCI!

YA ALLAH, KA SANYA MU CIKIN MASU FARAREN ZUKATA NA IMANI.

Post a Comment

Previous Post Next Post