MAGANIN SANYI MAI SAUQIN HADAWASharadin Shine Ayi Sharing Domin yan uwa su Amfana🔔🔔🔔

MAGANIN SANYI MAI SAUQIN HADAWA

Sharadin Shine Ayi Sharing Domin yan uwa su Amfana🔔🔔🔔
Ki nemi waɗannan abubuwa kamar haka:
1-Tsamiya (3)
2-Citta me Yatsu (3)
3-Tafarnuwa ƙwallo (1)
4-Garin tazargade Cokali (2)
5-Garin Danya Cokali (2)
6-Jar Gauta (3)
--------------------------------------------------
Ki haɗasu guri guda ki dafa da ruwa kofi 6 ko kuma ruwa litra 4 (4L), se kisha Kofi daya da shafe ɗaya da Daddare har ya ƙare Insha Allah za'a samu waraka daga dukkan Matsalolin Sanyi Musamman me sa ciwon mara, fitan ruwa, rikicewar al'ada, rashin ni'ima, tsinkewar ruwan maniyyi, rashin ni'ima, rashin ƙarfin mazaƙuta ko ƙaiƙayin matse-matsi.

Post a Comment

Previous Post Next Post