═ Yadda Zaki Nunawa Mijinki Kina Da Bukatarsa═─✿•

✿─═ Yadda Zaki Nunawa Mijinki Kina Da Bukatarsa═─✿

••
Sharadin shine yi Sharing domin yan uwa su Amfana 🔔🔔🔔

★           
  Ana samun wasu matan dake da matukar kunyar nunawa mazansu suna bukatarsu. Gasu kuma da dan karen jarabar son Jima'i. To menene abunyi?

Akwai hanyoyin da zaki iya sanarwa mijinki cewa kina da bukatarsa a wannan lokacin ko daren.

Kamar yadda muka sha fadi a darusan mu. Shi dai Jima'i halitta ne. Bayaga haka akwai kuma horar da mutum ya saba da shi. Don haka muke ta baiwa sabbin ma'aurata musamman wadanda basu taba sanin Jima'i ba sai bayan sunyi aure da kada su sabawa junansu da masifiyar Jima'i da juna domin hakan nan gaba zai iya musu illi.
Mace koda kuwa jarabenbiyace a Jima'ince muddin jikinta bai saba da shi ba bazai bayyana mata ba har ya damu kanta ta kuma damu mijinta da Jima'i.

Wannan uzurawan da wasu matan suke yiwa mazansu da Jima'i yake sawa wani lokacin har kunya furtawa mazan nasu suke suna da bukatar su.
Duk da hakan dai akwai wasu da basu uzurawa mazan nasu ba suna yinsa saisa saisa amma duk da hakan muddin ba shi namijin bane ya nemisu su bazasu iya nunawa ko furtawa suna son a jiyar dasu dadi ba.

A darasin mu na gaba. Zamu kawowa ma'aurata musamman mata wasu hanyoyin da suka kamata su nunawa mazansu cewa fa a matsai suke dasu. Koda kuwa basa son su furta da bakunansu.

Post a Comment

Previous Post Next Post