AMFANIN GORON TULA AJIKIN MACE DOMIN KARIN NI'IMA.Sharadin shine ayi Sharing Domin yan uwa su Amfana 🔔🔔🔔

AMFANIN GORON TULA AJIKIN MACE DOMIN KARIN NI'IMA.

Sharadin shine ayi Sharing Domin yan uwa su Amfana 🔔🔔🔔

Wannan hadi na ma'auratane domin Yana aiki da wuri Sha yanzu magani yanzu.

1. Zaki samo GORON TULA guda 7

2.  Zaki nemo itacen GIRFA kafan bada yawaba

3. Zaki nemo DANYAR CITTA guda daya sai kirabata 2 kidauki daya 

4  Zaki nemo KANINFARI cikin cokali 1 babba

 Bayan kisamo wadannan abubuwan sai ki hade su waje daya ki wanke su saiki samo Ruwa Kofi 2 saiki samo abin tafasawa kitafasasu kamar minti 20 idan kika sauke sai kinemo mazubi kizuba saiki zuba Zuma kamar cokali 10 kijuya sosai. 

Sai aringa shan Cokali 3 dasafe 3 darana 3 da daddare har yakare.

Ragowar sai ki aje aguri me sanyi ta Yadda bazai lalaceba.

Insha Allah mace idan takai kwalta wajen bushewa to wallahi sai ni'imarta ta dawo domin zata kasance kullun cikin ni'ima, idanma mijinki yagaji dake to kingwada wannan hadin sai yayi santinki sosai Ubangiji Allah yanada iKon gwadawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post