Maganin arthritis, ciwon gwiwa, ciwon baya da wuya:
2_ Cokali guda na garin 'ya'yan habbatur rashad (garden cress seed).
3_ Rabin cokali na garin kurkum (tumeric)
4_ Rabin cokali na gari na citta (ginger)
5_ Kwatan cokali na garin ya'yan habbatus sauda (black seed)
6_ Cokali guda na man zaitun (olive oil)
7_ Cikakken cokali na garin kanunfari (clove)
Sai a kwaba dabinon da kyau da sauran dukkanin wadannan tsirrai masu kara lafiya.
Suna da tasiri sosai wajen magance ciwon baya da wuya, osteoarthritis, knee osteoarthritis, da rheumatoid arthritis.
Sannan suna da rawar da suke takawa wajen rage ciwon kai.
Bayan an gama kwaba su sun hade jikin su ana sanya shi a kwalbar gilashi, ana shan cokali biyu bayan kowane abinci, masu fama da ciwon suga suna shan cokali daya bayan kowane abinci.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam