ADahuwar ruwan shayi ga Mai mura ko lokacin sanyi

DAHUWAR RUWAN SHAYI GA MAI MURA KO LOKACIN SANYI

Citta
Na’a Na’a
Lemon grass
Kanunfari
Lipton(me flavor ko Wanda mutum ke dashi)
Minannas

A wanke wayanda ya kamata a wanke,a dafa gaba daya.zaa iya sha da zuma ko sugar. Ruwan shayin yana da dadin sha da dare.

Post a Comment

Previous Post Next Post