*2023 RAMADAN TIME TABLE BY SADEEQ'S KITCHENπ¨πΎπ³π©πΎπ³ππ²ππ*09030931995
*DAY1*
*SHINKAFA DA MIYA
KUNUN TSAMIYA
KOSAI DA LEMON TSAMIYA*
*DAY2*
*JALLOP DIN MACARONI DA WAKE
KUNUN GYADA
FLOUR BALLS DA LEMON KANKANA*
*DAY3*
*TUWON SEMOVITA MIYAR KUBEWA
SOYAYYEN DANKALIN TURAWA ,
LEMON DANYAR CITTA DA CUCUMBER*
*DAY4*
*ALKUBUS DA MIYAR TAUSHE
DOYA DA KWAI
FRUITS SALADS*
*DAY5*
*SUPERGHETTI JALLOP
KUNUN ALKAMA
SULTAN CHIPS*
*DAY6*
*TUWON SHINKAFA MIYAN AGUSHI
YAM BALLS DA ZOBO DRINKS*
*DAY7*
*FARAR DOYA DA MIYAR CABBAGE,PEPPESUN GANDA DA LEMON GINGER*
*DAY8*
*FRIED RICE,
KUNUN GYADA DA FARAR SHINKAFA,
KOSAI
BAOBAB DRINK (FARAR KUKA/KWALBA)*
*DAY9*
*DAMBUN SHINKAFA
KUNUN ZAKI,
POTATOES BALLS DA
PINEAPPLE JUICE*
*TALIYA DA WAKE WITH STEW,CHICKEN PAPPERSOUP,PINEAPPLES AND WATERMELON MOCKTAIL*
*DAY11*
*SHINKAFA DA WAKE MAI DA YAJI
KUNUN GYADA,KOSAN FULAWA DA ZOBO DRINK*
*DAY12*
*SEMOVITA MIYAR KUKA,K KUNUN KANWA,SOYAYYEN DANKALIN TURAWA DA KWAI DA LEMON KANKANA*
*DAY13*
*FATEN TSAKI
DOYA DA KWAI
KUNUN GYADA
ORANGE JUICE*
*DAY14*
*ALKUBUS DA MIYAN TAUSHE
ALALEN KWAI
BANANA JUICE*
*DAY15*
*SHINKAFA DA TALIYA DA MIYA
KOSAI DA
FRUITS SMOOTHIE*
*DAY16*
*JALLOP RICE
DOYA DA KWAI
TEA MAI KAYAN KAMSHI*
*DAY17*
*TUWON SHINKAFA MIYAN AGUSHI
SHAYI DA SOYAYYEN DANKALIN HAUSA
LEMON TSAMIYA*
*DAY18*
*TALIYA DA WAKE DA MIYA
YAM BALLS
FRUITS SALAD*
*DAY19*
*MACARONI JALLOP
FANKE,KUNUN TSAMIYA,ZOBO DRINK*
*DAY20*
*FRIED RICE DA COSLOW,AWARA DA SAUCE CUCUMBER DRINK*
*DAY21*
*WAINAR SEMO,SOYAYYEN DANKALIN TURAWA,KUNUN MADARA DA LEMON KANKANA*
*DAY22*
*SUPERGHETTI AND MACARONI JALLOP,KUNUN TSAMIYA,KOSAI DA LEMON CUCUMBER*
*DAY23*
*DAFADUKAR SHINKAFA DA WAKE,KUNUN COUSCOUS,DA LEMON TSAMIYA*
*DAY24*
*DANWAKE MAI DA YAJI,FRIED YAM WITH SAUCE,TEA DA MANGO JUICE*
*DAY25*
*MACARONI JALLOP,AWARAR COUSCOUS,FISH ROLLS/SAMOSA DA FRUITS SALAD*
*DAY26*
*SUPERGHETTI DA STEW/SAUCE,KUNUN TSAMIYA,KOSAI DA LEMON KARAS*
*DAY27*
*JALLOP RICE,K KUNUN KANWA,KOSAI,WAINAR FULAWA DA LEMON CITTA*
*DAY28*
*BROWN RICE,PEPPER CHICKEN,LEMON ARDEB DA KUNUN GYADA*
*DAY29*
*FRIED COUSCOUS,KUNUN COUSCOUS,WAINAR KWAI DA LEMON AYABA DA KWAKWA*
*DAY30*
*TUWON SHINKAFA MIYAN TAUSHE,FUNKASAU,SINASIR,WAINAR SHINKAFA,WAINAR COUSCOUS,ALKUBUS,JALLOP RICE,FRIED COUSCOUS,KUNUN AYA,KO ZOBO,KUNUN ZAKI*
Tags:
food