fried macaroni

FRIED MACARONI

Ingredients

Macaroni
Mai
Minced meat
Kayan miya
Piss
Carrot
Curry
Maggi

Da farko saiki tafasa macaroni KI KI tace KI ajje agefe saiki samu minced meat dinki ki dorashi awuta kisa masa kayan kamshi ki Dora awuta kidan yayyafa ruwa kadan ki bashi mintuna saiki dawo ki gyara kayan miyarki komai da komai ki Dora tukunya awuta medan fadi ki zuba mai kidan sa albasa da garlic ki soya aman saiki zuba dakakkun kayan miyanki ki soya su saiki dauko namanki ki zuba kici gaba da soyasu dama kindan bawa piss da Kara's tsoro kindan tafasa su saiki zuba acikin kayan miyanki kisa maggi curry da duk wani Abu dakikasan zai karawa girkinki dadi da dandano saiki dauko wannan macaroni dinki ki zuba ki juya ki tabbatar ta gauraye koina saiki Dan yayyafa ruwa kadan ki rage wuta sosai idan yayi ki kwashe .

Post a Comment

Previous Post Next Post