danbun shinkafa

Danbun shinkafa d tamarin jus
    Danbu
Shinkafa
Zogale
Carrot
Cucumber
Pis
Albasa
Gyada
Kayan miya
Kayan dandano
Mai

 Da farko zaki sami shinkafarki ki kai abarza maki tia saiki wanke ki dora tukunyarki awuta kamar zakiyi danbun ki zuba tsakin saiki sa leda ki rofe yadda uadda tururin bazai fitaba kisa murfi ki rufe.
 Saiki zo ki gyara kayan hadin ki idan yy have saiki sauke ki zuba kayan hadin gaba daya ji sake mayarwa inyayi saiki sauke yanada saurin yi ga taushi. Saiki soya manki ki yanka cucumber.

Post a Comment

Previous Post Next Post