brand

*HOME MADE BREAD Gloden KITCHENπŸ‘¨πŸΎ‍πŸ³πŸ‘©πŸΎ‍πŸ³πŸπŸ›πŸ²πŸ₯£πŸœ* 

Abubuwan da na hada
Fulawa gwangwani2
Sugar tablespoons 5
Kwai1
Yeast cokalin ice cream 3
Flavor babban cokali1
Butter babban cokali2
Man gyada babban cokali3
Gishiri rabin karamin cokalin ice cream

Na hade butter,kwai,sugar,man gyada,yeast,gishiri kadan na cakuda su suka hade jikinsu sosai Sai na zuba ruwa na karasa kwa6awa na buqata sosai ta hade jikinta,sai na ajiye gefe daya ta hanyar rife shi,bayan 1h na sake bugawa Sai na mulmula kamar ball na jera a gwangwanin gashi,kamar yanda kuke ganin sa a picture,na bashi like 20mins Sai na gasa akan gawayi. Sai dai na saka wutan sama da kasa ne na rife. Bayan mintuna20 na gan ya gasu yanda nake buqata (saboda gsky ni bana son bread Wanda bai gasu ba,kamar na gan bread fari a hakan wai ya gasu? Ba na iya cin sa,nafi so bread yayi golden brown)na sauke na cire gwangwanin madara da na saka a tsakiyar saboda Ina buqatan ya bani shape...Ga shi nan kuna ganin


Post a Comment

Previous Post Next Post