fried fish and vegetables

FRIED FISH IN VEGETABLE

*danyen kifi
*mangyada
*kabeji
*karas
*koren wanke
*koren tattasai
*gishiri
*maggi
*kayan kamshi
Da farko idan uwargida ko amarya kika samu kifinki kika gyarashi kika wanke tas sai ki barshi ya dan tsane, sannan kisa masa gishiri da dan maggi ki zuba mai a wuta ki soya kifi nan. Sannan ki gyara karas din ki, ki fereyeshi ki gurzashi a jikin abin gurzan kubewa, kabejin kima ki yayyanka shi da koren tattasan nan sannan ki dora kasko a wuta, ki zuba kabejin nan da karas da koren tattasan nan, ki soya ki kawo maggi, gishiri da kori ki zuba idan ya soyu ke kuma sai ki sauke ki zuba a kwano ki kawo kifi nan ki zuba ki dan juya ke kanki sai abin ya burgeki

Post a Comment

Previous Post Next Post