liquid soap

💦 LIQUID SOAP 💦

💦INGREDIENTS :

💦1-nitrosol/antisol

💦2-caustic soda

💦3-soda ash

💦4-s.l.s

💦5-s.t.p.p

💦6-sulpheric acid

💦7-texapon

💦8-colour

💦9-glycerin

💦10-perfume

💦11-formalin

💦12-water



💦 PROCEDURE

Zaki saka

👇😅
 nitrosol/antisol dinki cikin
👇👇
 ruwa kamar lita hudu ko biyar ya danganta da yawan dazakiyi ki juya ki ajiyeshi sai ya kwana

 saiki dauko ki juya sa harsai gudajin sun bace 
sannan ki saka
👇👇
 caustic soda dinki da kika riga ki ka dama ki juya har sai sun hade jikinsu


sanna ki zuba
👇👇
 s.l.s dinki ki juya ki saka
👇👇
 soda ash da kika riga kika dama ki juya sanna ki saka 
👇👇
s.t.p.p ki juya sai
👇👇
 sulpharic acid shima ki juya
 then
👇👇
 texapon shima ki juya sannan ki saka 
👇👇
colour dinki idan kina bukata sai ki saka ki juya  saiki saka 
👇👇
glycerin shima ki motsa  sai ki zuba
👇👇
turarenki ki juya daga karshe saiki saka 
👇👇
formalin dinki ki juya sa  harsai sun hadejikinsu.

saiki rufesa na awowi ko kwana daya idan kk zo zakiga kumfar ya washe.

Shikenan sai packaging


Note:idan kinje siye kice su Miki numbering saboda gudun kuskure,don ba lallai bane ko an tura Miki photo ki gane,don wasu suna kamanceceniya da juna.

#Ummu cyaahm

Post a Comment

Previous Post Next Post