meat and rice and egg

MEAT & RICE IN EGG

KAYAN HADI

1. Shinkafa
2. kwai
3. nama
4. peas & carrot
5. albasa da lawashi
6. attaruhu da tattasai
7. oil or maggrine
8. tafarnuwa
9. maggi da gishiri thyme
 


SARRAFAWA

Ki sami markaddaden naman ki, ki zuba a tukunya.

Ki samu curry, tafarnuwa,lawashi,thyme,maggi fa gishiri ki zuba ki juya sannan ki barshi ya dahu.

 



Sannan ki wanke shinkafa kiyi mata rabin dahuwa Sannan ki kara wanke ta ki tsane ta da matsami Sai kuma ki daukko wannan naman ki zuba a kasko mai fadi ki zuba mai ko margin ki soya sama² Sannan ki dakko shinkafar ki ki zuba akai sai ki sami attaruhu ko tattasai ki jajjaga ki zuba akai ki juya Sai ki samu carrot da peas ki goge bayan carrot din ki yayyanka Sai ki zuba ruwa ki juya sosai Sai ki barshi zuwa yan mintuna Sannan ki sami kwai ki fasa akai ki juya sosai Sai ki barshi ya dan dahu Sannan ki sauke sai ki wanke hannu ko cokali ki hau ci.

Post a Comment

Previous Post Next Post