*VEGETABLES SOUP*
Ingredients::
Attaruhu
Albasa
Tumatir
Vegetable oil
Ginger and garlic paste or powder
Onga
Curry
Mix spices
Gram masala
Cumin
Green beans
Peas
Carrots
Green pepper ( optional)
Irish potatoes
Beef or chicken
Dafarko Zaki yanka tumatir madaidaici,ki jajjaga attaruhu,ki yanka albasa da Dan yawa depending ....
Ki dauko peas dinki kiwanke kizuba a tukunya kizuba baking powder da ruwa kirufe kibarshi ya Fara laushi sekitace..... Ki dauko carrots dinki ki yanka da green beans
Ki dauko Irish potatoes ki feraye ki yanka ki zuba a tukunya ki tafasa ...idan ya yayi laushi ki sauke...
Kidauko namanki ki wanke kizuba a tukunya kiyanka albasa kizuba seasoning and spices ki tafasa ki ajiye a gefe da ragowar ruwan naman...
*Zaki Dora Mai a kan wuta kisoya sekizuba yankakkun kayan miyarki ( attaruhu,albasa,tumatir) seki soyasu sama sama ki kawo Ginger and garlic powder or paste kizuba,kizuba curry,sekikawo ruwan namanki ( bada yawaba) kizuba da naman ,kijuya kizuba seasoning,mix spices,gram masala da cumin kadan,ki kawo onga kizuba kijuya kirufe kibarshi for some minutes sekibude kizuba carrot,green beans,da peas kijuya kirufe kibarsu under low heat na mintuna sekibude idan komai yayi sekizuba boiled Irish potatoes dinki kijuya kirufe kibarsu su turara sekisauke...
Tags:
food