YADDA AKE ALALEN KWAI
Kwai
Gishiri
Kayan qanshi
Attaruhu
Albasa
HADAWA:
Ki fasa kwanki ki saka mai gishiri da sauran kayan qanshi
Sai ki yayyanka kayan miyanki ki zuba akai
Sai ki zuba a leda ki qulla
Sai ki dafa
Idan ya dahu sai ki sauke ki yayyanka
Tags:
food