YAN' UWA MATA YAKAMATA
KU KULA SOSAI LOKACIN DA
KUKE PERIOD.
Yar' uwa idan kikaga period dinki yazo
miki toh dan Allah kiyi kokarin kaucewa
wadannan abubuwa 4.
Gasu kamar haka....
1. Kada ki dinga shan ruwa masu sanyi ko
lemun soda kuma kada kici kwakwa a
lokacin da kike period
2. Kada ki shafa man shampoo akanki
saboda a lokacin AL'ADARKI kowace
kusurwa dake kanki abude take, shafa
man kan iya haifar da ciwon kai mai
tsananin gaske,
sannan yin hakan yanada hatsari sosai
kuma zaki iya kamuwa da wannan ciwon
lokacin kuruciyar ki ko kuma bayan kin
manyanta/tsufa.
3. Kada kici cocumber a lokacin period
saboda tana dauke da wani sinadari
wanda kan iya dakatar da wani sashen
Jimin period fitowa daga mafitar sa acikin
jikin ya' mace kuma yakan iya haifar da
toshewar mahaifa yazamana bazaki
haihuba.
4. Bugu da kari a duk lokacin da kike
period anaso jikin kada a buge shi da
wani abu mai karfi musamman ciki,
saboda yin hakan kan iya haifar da aman
jini kuma marar ki kan iya samun matsala
wanda shine zai zama sababin kamuwa
da cututtuka kamar haka: CIWON KANSAR
MAHAIFA DA RASHIN HAIHUWA.
Bincike yanuna cewa shan
kankara lokacin
Period yakan haifar da dakilewar jinin
acikin mara sannan bayan shekaru 5-10
yakan iya haifar da cutar KANSAR
MAHAIFA.
Dan Allah duk wanda ya samu wannan
sakon yayi kokarin sanarda yan' uwa, iyaye
dama matan da za'a aura domin kubutar
da al'umma.